1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na ranar 22 ga watan Yuli 2015

BabayoJuly 22, 2015

A ciki za aji cewa harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 20 a Kameru, sannan Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kammala ziyara a kasar Amirka, yayin da a kasar Burundi aka fara girga kuri'u a zaben shugaban kasa mai cike da rudani.

https://p.dw.com/p/1G3Ov