1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na sashen Hausa na DW Laraba: 21.10.2015

Lateefa Mustapha Ja'afarOctober 21, 2015

A cikin shirin muna tafe da Labaran Duniya inda za ku ji cewa adadin mahajjatan da suka rasu a kasar Saudiya yayin aikin hajjin bana ya haura 2000, muna tafe da rahotannin da kuma shirye-shiryen da muka saba kawo muku.

https://p.dw.com/p/1GsLd