1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 17.03.2017

March 17, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya yanzu haka zaman lafiya ya fara dawowa a yankin kudancin kaduna bayan tashe-tashen hankula da suka nakasa bangaren tattalin arzikin yankin, da raunata sashen Ilmi da harkar Noma da kuma wasu harkokin cigaba.

https://p.dw.com/p/2ZSLK