1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 14.06.2017

June 14, 2017

To a cikin shirin bayan labarun duniya za'aji cewa rundunar 'yan sandan Najeriya ta jibge jami'an ta a titin Kaduna-Abuja, da nufin magance matsalar masu garkuwa da kuma 'yan fashi.

https://p.dw.com/p/2ej3J