1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 04.05.2017

May 4, 2017

A cikin shirin za'a ji zanga-zangar ma’aikatan tashar jiragen ruwa a Lagos da kuma taron kawo sauye-sauye ga harkokin tashoshin ruwa a taraiyar ta Najeriya. Akwai kuma shirin Dandalin matasa da Abu Namu.

https://p.dw.com/p/2cP5R