1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 03.07.2017

July 3, 2017

A cikin shirin, za a ji yadda taron G20 da ke gudana a birnin Hambug na kasar Jamsu, ke ci gaba da fuskantar tirniki daga kungiyoyin fararen hula.A Najeriya shugabannin kabilar Igbo sun yi hannun riga da anniyar wasu 'yan yankin da ke bukatar kafa Biafrah.

https://p.dw.com/p/2frMo