1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 02.02.2018

Abdullahi Tanko Bala
February 2, 2018

Gamayyar da tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya kafa ta fara shirin ganin ta yi tasiri a zabukan shekara mai kamawa. A Jamus 'yan gudun hijira Siriya da aka tsugunar a shekarun baya-bayannan za sun samu damar kawo iyalansu.

https://p.dw.com/p/2s3CD