1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na ranar 7 ga watan Agusta 2015

AhmedAugust 7, 2015

A ciki akwai martani daga yankin Niger-Delta kan shirin gwamnatin Najeriya kan umurnin fara aikin gyaran muhallin yankin Ogoni yayin da a Jamhuriyar Nijar wasu ke kafar ungulu ga shirin gwamnati na magance matsalar wutar lantarki

https://p.dw.com/p/1GBQU