1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na ranar 21 ga watan Agusta 2015

Lateefa August 21, 2015

A ciki akwai yajin aikin ma'aikatan samar da hasken lantarki a yankin Niger Delta na Najeriya, yayin da a Jamhuriyar Nijar masu motoci suka koka kan shirin tsananta dokar auna lafiyar motocin.

https://p.dw.com/p/1GJDe