1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW na 16-08-17

Abdourahamane Hassane
August 16, 2017

Rahotannin daga Maiduguri fadar gwamnatin Jihar Borno da ke a yanki arewa maso yammacin Najeriya na cewar wasu mata guda uku sun kai hare-haren kunar bakin wake a garin Mandarari da ke kusa da Maiduguri

https://p.dw.com/p/2iIdc