1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW 07.04.2017

Yusuf Bala Nayaya
April 7, 2017

A shirin za a ji Shugaba Trump na Amirka ya bada umarni a kaddamar da hari kan Siriya, yau ta ke ranar lafiya ta duniya sai dai a yankunan karkara a Najeriya al'umma na fama da rashin cibiyoyin kula da lafiya.

https://p.dw.com/p/2aqIG