1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW 05.11.2015

Kamaluddeen SaniNovember 5, 2015

A cikin shirin zaku ji cewar 'yan kasauwar Najeriya da Tarayyar Jamus sun kammala wani taron bunkasa kasunci a tsakanin su a Lagos a yayin da za a ji cewar Jagorar 'yar a dawa kasar Myanmar tace zata zarta mukamin shugaban kasa muddin jam'iyar ta ta sami rinjaye a zaban kasar.

https://p.dw.com/p/1H0OH