1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 26-08-2015

Kamaludddeen SaniAugust 26, 2015

A cikin shirin za a ji cewar mahukuntan Najeriya sun fara daukar matakan zaftare alawus-alawus na masu rike da mukaman siyasa a yayin da a kasar Yemen ma`aikatan agaji suka fara kokawa dangane da kai hare-hare wanda hakan ke kawo barazana ga ayyukan su.

https://p.dw.com/p/1GLrj