1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW 06.11.2015

Kamaluddeen SaniNovember 6, 2015

A cikin shirin za ku ji cewar Hukumomin tsaro Najeriya na cigaba da mamaye gidan tsohon mai baiwa Shugaba Goodluck Jonathan shawara kan harkokin tsaro a yayin da ya rage kwanaki kalilan a gudanar da zabubbukan jihojin Najeriya biyu ciki hadda jihar Bayelsa.

https://p.dw.com/p/1H1Cs