1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW (06.01.2017)

Yusuf Bala Nayaya
January 6, 2017

A shirin za a ji fata na sake ceto yara 'yan makarantar Chibok da Boko Haram ta yi garkuwa da su a Najeriya kusan kwanaki 1000. Kasar Chadi ta rufe iyakarta da kasar Libiya a wani mataki na kare kwararar 'yan ta'adda.

https://p.dw.com/p/2VPQB