1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 04.02.2016

Kamaluddeen SaniFebruary 4, 2016

A cikin shirin za ku ji cewar wata tawagar kasa da kasa da ta kunshi kungiyar EU da Bankin Duniya gami da Majalisar Dinkin Duniya sun Kai ziyarar gani da ido yankin arewa maso gabashin Najeriya da ayyukan Boko Haram suka shafa.

https://p.dw.com/p/1Hpqw