A cikin shirin za a ji fargabar rashin tsaro ta sanya mazauna karamar hukumar Anka da ke Jihar Zamfarar Najeriya gaza binne wasu mutane 33 da mahara suka hallaka a wata makabarta. A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin fararen hula sun ce babu gudu ba ja da baya game da fafutukar da suke yi,