SiyasaSaurari shirin rana na 27.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala02/27/2018February 27, 2018A cikin shirin za a ji takaddama ta barke tsakanin rundunar sojin Najeriya da 'yan sandan kasar akan wanene ke da alhakin sakacin tsaro a Dapchi da ya kai ga 'yan Boko Haram suka sace yan mata 110 'yan makarantar sakandaren da ke Dapchi a jihar Yobehttps://p.dw.com/p/2tQ4eTalla