1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 12.05.2017

May 12, 2017

A cikin shirin za'a ji cewa harkar safarar dabbobi daga wasu jihohin arewacin Najeriya zuwa kudancin kasar na cigaba da kankama sakamakon lafawar hare haren yan bindiga. Sharhin jaridun Jamus akan Afirka kuwa ya yi tsokaci ne kan rashin lafiyar shugaba Najeriya MUhammadu Buhari da kuma sako karin yan mata yan makaranatr Chibok.

https://p.dw.com/p/2ctr0