1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 13-10-2016

Gazali Abdou Tasawa
October 13, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Najeriya ta musanta yin musaya da Boko Haram wajen karbo 'yan matan Chibok 21 da aka yi a wannan Alhamis daga hannun kungiyar.

https://p.dw.com/p/2RCml