1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 09-11-2017

Gazali Abdou Tasawa
November 9, 2017

A labaran duniyar cikin shirin, za ku ji cewa babbar kotun jihar Kaduna ta saki wasu 'yan Shi'a 10 daga cikin wadanda ake tsare da su biyo bayan arangamar da suka yi da sojoji a Zaria shekaru biyu da suka gabata.

https://p.dw.com/p/2nNj7