SiyasaSaurari shirin DW na safe na 25-07-2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa07/25/2017July 25, 2017A cikin shirin za ku ji cewa Kungiyar kasashen tafkin Tchadi ta karrama babban hafsan sojojin kasa na Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai a sakamakon rawar da yake takawa a yaki da Kungiyar Boko Haram.https://p.dw.com/p/2h5WgTalla