1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 11-05-2016

Gazali Abdou TasawaMay 11, 2016

Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa a Najeriya Kungiyar Amnesty International ta fitar da wani rahoto kan ci gaba da garkame yara da jarirai a wata ma'ajiyar mutane a barikin Giwa dake birnin Maiduguri.

https://p.dw.com/p/1IlRC