1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 29-08-2016

Gazali Abdou TasawaAugust 29, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Najeriya ta ce a shirye take domin tattaunawa dama musanyar kwamndoji na Kungiyar Boko Haram da nufin karbar 'yan mata 'yan makarantar Chibok.

https://p.dw.com/p/1JrlN