1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 24-06-2016

Gazali Abdou TasawaJune 24, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasa a yankin tafkin Chadi ta sanar da samun gagarumar nasara kann mayakan Boko Haram a cikin wasu tsibirran yankin.

https://p.dw.com/p/1JChP