1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 22-07-2016

Gazali Abdou TasawaJuly 22, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Najeriya ta tabbatar da soma tattaunawa da kungiyar tsagerun Niger Delta ta Niger Delta Avengers mai kai hare-hare kan bututayen mai fetur a yankin na Niger Delta.

https://p.dw.com/p/1JUOf