1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 12-04-2017

Gazali Abdou Tasawa
April 12, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya hukumar zabe mai zaman kanta ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu ma'aikata da ake zargi da karbar cin hanci da nufin sauya alkalumman zabe a zaben shugaban kasa da ya gabata

https://p.dw.com/p/2b90x