1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin sashen Hausa na rana: Litinin 13 ga watan Yuli 2015

Lateefa Mustapha Ja'afarJuly 13, 2015

A shirin na wannan lokaci bayan kunsha Labaran Duniya wanda a ciki zakuji yadda shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kori manyan hafsoshin sojojin kasar, muna kuma tafe da rahoto kan cimma matsaya dangane da batun bashin kasar Girka da sauran rahotanni da shirye-shirye.

https://p.dw.com/p/1FxwT