1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarai shirin DW na rana na 03-04-2018

Gazali Abdou Tasawa
April 3, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya wani sabon cecekuce ne ya taso a game da kalaman da wasu manyan tsaffin 'yan siyasar kasar suka yi kan abin da suka kira kasawar Shugaba Buhari cikin tafiyar da mulki.

https://p.dw.com/p/2vQSF