1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Satar jama'a don neman kudi na karuwa a Najeriya

November 22, 2016

Garkuwa da jama'a da nufin neman kudin fansa ya ta'azzara a Najeriya, batun da ake alakanta wa da talauci da ake fuskanta a sassan kasar daban-daban wanda hakan ke zama kalubale ga tsaro.

https://p.dw.com/p/2T54l