1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rundunar yan sandan Najeriya ta janye gayyatar Saraki

Uwais Abubakar Idris
June 4, 2018

Bayan gayyatar shugaban majalisar dattijan Najeriya Sanata Bukola Saraki ya baiyana a gabanta domin amsa tambayoyi kan fashi da makamai da wasu yan bindiga suka yi, rundunar yan sandan ta janye wannan gayyata, tana mai cewa ba sai ya baiyana ba, yana iya bada bahasi a rubuce.

https://p.dw.com/p/2yvhv