1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rahoton sallamar tsoffin hafsoshin tsaro a Najeriya

January 26, 2021

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya sallami manyan hafsoshin tsaron kasar inda nan take ya maye gurbinsu da sabbin nadin da suka kunshi Manjo Janar Leo Irabor a matsayin babban hafsan soji.

https://p.dw.com/p/3oRwO