1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kanu ya musanta laifukan da ake tuhumarsa

Uwais Abubakar Idris MAB
October 21, 2021

An gabatar da shugaban kungiyar masu neman kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu a kotu a Abuja a kan laifuffuka guda bakwai da suka hada da cin amanar kasa da ta’addanci da tada fitina. Sai dai an dage sauraren shari'ar.

https://p.dw.com/p/41ykX