SiyasaNijar: Rikicin gwamnati da kungiyoyiAhmed Salisu04/26/2018April 26, 2018A 'yan makonnin da suka gabata an yi ta samu takun saka tsakanin kungioyin dalibai da na farar hula da kuma mahukuntan Jamhuriyar Nijar, lamarin da ya kai ga tsare wasu 'yan kungiyoyin fararen hula a gidan maza.https://p.dw.com/p/2wkfgTalla