1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari ya je Borno ziyara

February 12, 2020

Shugaban Najeriya MUhammadu Buhari, ya kai wata ziyara jihar Borno da ke yankin Arewa maso Gabashin kasar mai fama da hare-haren 'yan ta'adda. Sai dai bai ziyarci gari Auno ba, inda aka kashe mutane sama da 30 a wani harin ta'addanci a farkon wannan makon.

https://p.dw.com/p/3Xgee