1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Najeriya: Tarihin jami'ar jihar Kaduna

Suleiman Babayo
November 26, 2018

An kirkiro jami'ar jihar Kaduna a shekara ta 2004 a lokacin gwamnatin Alhaji Ahmed Muhamed Makarfi. Ta fara da bayar izinin soma karatun digiri a shekara ta 2005. Farfesa Sambo shi ne shugaba na farko na wannan jami'a.

https://p.dw.com/p/38uBL

An kirkiro jami'ar jihar Kaduna wacce ake kira Kaduna State University ko KASU a takaice a shekara ta 2004 a lokacin gwamnatin Alhaji Ahmed Muhamed Makarfi. Ta fara da bayar da karatun sharar fage da ake kira College of Basic and Remidial Studies kafin a shekara ta 2005 ta soma bada izinin soma karatun  digiri. Parfesa Sambo shi ne shugaba na farko na wannan jami'a. Ku saurari dai cikakken bayani daga bakin Farfesa Abdullahi Ashafa masanin tahiri kana daya daga cikin mataimakan shugabar jami'ar ta Jihar Kaduna.