1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta manta da 'yan Damasak sama da 400

Uwais Abubakar Indiris/USUMarch 29, 2016

Kungiyar kare hakin jama’a ta Human Rights Watch ta nuna damuwa na rashin jin duriyar yara 'yan makaranmta da mata kimanin 400 da aka sace a garin Damasak shekara guda

https://p.dw.com/p/1ILY6