1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta karbi bakuncin Theresa May

Gazali Abdou Tasawa
August 29, 2018

A ci gaba da ziyarar aiki da ta soma a wasu kasashen Afirka Firaministar Birtaniya Theresa May ta isa a wannan Larawa a birnin Abuja na Tarayyar Najeriya inda ta gana da Shugaba Muhammadu Buhari.

https://p.dw.com/p/3408f