1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta kara kudin fiton kananan motoci

Ubale Musa M. Ahiwa
July 4, 2022

Gwamnatin ta ce karin wani kokari ne na kauce wa yawan matattun motoci, kuma ta tanadi biyan kudin fito bai daya ga duk wata motar da ba ta haura shekara 2013 da kerawa ba.

https://p.dw.com/p/4DeBx