1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Soke layukan salula marasa shaida

Abdourahamane Hassane
December 16, 2020

A kokarin da gwamnatin Najeriya take yi na kawo karshen matsalar rashin tsaron da ke dada kamari, gwamnatin kasar ta ce za ta to soke daukacin layukan waya na salular da mai su ba shi da shaidar zama dan kasa .

https://p.dw.com/p/3moyR