1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Oby Ezekwesili ta janye takarta

Abdourahamane Hassane
January 24, 2019

A Najeriya a baya-bayan nan, mace me kamar maza madam Oby Ezekwesili da ta tsaya takarar shugaban kasa,kuma ta tsaya kai da fata kan neman a zabeta ta bayyana cewar ta janye daga takarar.

https://p.dw.com/p/3C8Iy