SiyasaZanga-zangar kwato hakkin yaran NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris LMJ12/10/2019December 10, 2019Wasu kungiyoyi da ke rajin kare hakkin yara a Najeriya, sun gudanar da zanga-zangar lumana, da nufin tilastawa gwamnatocin jihohi fara aiki da dokar kare hakkin yara a kasar.https://p.dw.com/p/3UY3zTalla