SiyasaNajeriya na shirin gudanar da noman zamaniTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa05/25/2017May 25, 2017Mahukuntan Najeriya suka ce damunar bana na fuskantar barazana sakamakon karuwar cutuka, lamarin da ke zama koma baya a harkokin noma. Saboda haka ne gwamnonii suka kudirin aniyar taimaka wa manoma.https://p.dw.com/p/2da2gTalla