1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Muhawara ta barke a kan batun tsaro

Abdourahamane Hassane
December 3, 2020

 A cigaba da kokarin neman mafitar rikicin rashin tsaron da ke neman wucewa da sanin 'yan mulkin tarrayar Najeriya, muhawara ta barke cikin kasar bayan shawarar gwamnan Borno ta sake komawa ya zuwa soja na haya.

https://p.dw.com/p/3mCJ3