1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Kura ta lufa bayan hari a Gwaska

Gazali Abdou Tasawa
May 7, 2018

Mutane 45 zuwa 50 da suka hada da mata da yara kanana ne suka halaka a harin da wasu 'yan bindiga suka kai a kauye Gwaska na karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna.

https://p.dw.com/p/2xKKg