1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Gwamnati na kokarin fadada harkar sufurin jiragen kasa

September 24, 2020

A kokarinta na inganta harkokin sufuri a kasar, gwamnatin Najeriya ta ce za ta gina sabon layin dogo na zamani mai tsawon kilomita 248 a arewacin kasar da zai hade da makwabciyarta ta Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3ix9S