1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari ya yi taron share fagen kama aiki da ministocinsa

ubale musa/GATNovember 5, 2015

Ganawar da ke zaman irinta ta farko a tsakanin shugaban kasar da ministocin dai ta maida hankali ga kokarin samo hanyoyin tunkarar jerin kalubalen dake gaban Najriyar.

https://p.dw.com/p/1H0nj