1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An fara zaman majalisar dattawan Najeriya da rikici

Uwais Abubakar IdrisSeptember 29, 2015

Wata hatsaniya ta kaure a majalisar dattawan Najeriya a ranar farko da suka koma don ci gaba da zamansu bayan hutu na makwani shida da suka yi.

https://p.dw.com/p/1GfhU