SiyasaNajeriya: 2016 tsaro da tattalin arziki sun cika zukataTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris12/30/2016December 30, 2016A fanin siyasa kuwa rigingimun da ke faruwa a jamiyyar adawa ta PDP baya ga darewa gida biyu da ma kama hanyar rushewa, yayin da ita kanta APC ta ke zaki irin na ganga da ake tsoro me zai biyo baya. https://p.dw.com/p/2V4WrTalla