Ta'addanci
'Yan fafutuka na zanga-zangar
December 16, 2021Talla
A Najeriya matsalolin tsaro musamman a yankin arewacin kasar suna ci gaba da tayar da hankalunan mutane sakamakon garkuwa da mutane wajen neman kudin fansa da hare-hare kan kauyuka da garuruwa.